MAGABATA NA QWARAI
Dr. Ahmad Bello Dogarawa
Muqaddima
Yadda Musulmai su ke a lokacin Manzon Allah (SAW) da irin savanin da
ke tsakaninsu.
Farkon savani na aqida ya auku ne a ranar da Manzon Allah (SAW) ya
rasu: savani game da rasuwarsa, wajen da za a rufe shi, wanda zai zama
shugaba bayansa, rabon gadon da ya bari, qin ba da Zakkah da waxansu
suka yi, savanin tsakanin Aliyyu da Muaawiyah (RA) bayan rasuwar
Uthmaan (RA)
A qarshen zamanin Sahabbai, an samu Qadariyyah (Maabad al-Juhaniy
da Ghailaan ad-Dimashqiy da Jaad ibn Dirham da Jaham ibn Safwaan)
Ibn Umar da Abu Hurairah da Anas (RA) sun yi masu raddi
Daga nan, sai Muutazilah ta hannun Waasil ibn Axaa ibn Abeed byan sun
bar majalisin Al-Hasanun Basariy
Daga nan a ka samu Raafida da Khawaarij da Murjiah da sauransu
Ash-Shaharastaaniy a , da Abu
Ibn Hazm a ,
Mansuur Al-Baghdaadiy a
Su wa ye Salaf [1]
[Muslim]
]Su wa ye Salaf [2
, An-Nawawiy ya ce: Haka kuma, a cikin
Matsayin Salaf
Su ne farkon Musulunci:
Sahabbai sun shaida saukar Alqurani; Alqurani ya yabe su; Manzon Allah
(SAW) ya yabe su, kuma ya bar duniya yana mai yarda da su; sun yi jihadi
tare da Manzon Allah (SAW); sun ci, sun sha tare; sun fita, sun shiga tare;
sun aura daga gare shi, ya aura daga gare su; sun yi jihadi don kare addinin
Allah, da yaxa shi; kuma sun ci gaba da karantarwa bayan Manzon Allah
(SAW)
Tabiai sun yi karatu a hannun Sahabbai, kuma sun yi gwagwarmayar
xaukaka addini tare da su
Atbaaut taabieen sun yi rayuwa tare da Sahabbai, kuma a lokacinsu ilmi ya
qara yaxuwa ta hanyar rubuce-rubuce
[Bukhari da Muslim]
[] :
Hanyarsu ita ce daidai, fahimtarsu ita ce gaskiya, kuma
manhajinsu shi ne mafi alhairi.
][Nisaa, 4:117
][Baqarah, 2:137
][Yuusuf, 11:108
][Fath, :26
[Tirmidhi
]da Abu Dawud
Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa hanyarsu ce
kawai za ta kuvutar da mai binta daga wuta
: :
][Tirmidhi
[Ahmad da Abu
]Daawud
. : :
][Abu Daawud da Tirmidhi da Ibn Hibbaan
[Ibn Abid
]Dunyaa
. : :
][Tirmidhi
Tsantsar tauhidi
Tsantsar biyayya ga Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata
a gare shi), da riqo da Alqurani da Sunnah, bisa fahimtar magabata
na qwarai
Barin bidia, da nisantar maabota bidia
Neman ilmi mai amfani (wanda aka gina shi a kan dalili sahihi), da
aiki da shi, da karantar da shi
At-Tasfiyyah da at-Tarbiyyah
Watsi da qungiyanci da taassubanci ga mazhabobi
Bayyanar da sharrin da ke cikin dokokin da suka sava wa dokokin
Allah, da qudurce aibobi da sharrin da ke cikin dukkan tsare-tsaren da
suka sava wa Shariar Musulunci
Kiran mutane zuwa ga dukkan nauoin jihadi don xaukaka kalmar
Allah
***
***
***