Anda di halaman 1dari 28

QALUBALEN DA KE

FUSKANTAR MACE MUSULMA


Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Gabatarwa
Musulunci yana kallon mace a matsayin ginshiqi na
wannan alumma saboda irin gagarumar
gudummuwar da ta ke ba da wa wajen kyautata
alamura:

Ita ce shugaba a gidan mijinta wadda ke kula da alamuran


cikin gida.
[Bukhari]

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Ita ce ke samar wa mai gida , aminci da hutu da


natsuwa da xebe kewa don ya ci gaba da gwagwarmayar
addini da rayuwa.
]Ruum, 30:21[ ...

[Aaraaf, 7:189]

Ita ce ta fi zama tare da yaya kuma ta ke matsayin


makarantar tarbiyya ta farko ga kowane yaro

Wannan ya sa Musulunci ya ba alamarin mace matuqar


muhimmancin gaske. Kuma ya tanadar wa mace haqqoqin
da za su ba ta kariya kuma su taimaka ma ta wajen sauke
nauyin da ke kanta.

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Mace kafin Musulunci [1]

Girkawa (Greek)

Bishiya mai guba


Qazantar shaixan
Dalilin tashe-tashen hankula da rikice-rikicen duniya
Hajar sayarwa

Romawa (Romans)

Ba ta da ruhi
Za a iya kashe ta bisa duk wata tuhumar da aka yi mata
Ana ladabtar da ita ta hanyar zuba mata tafasasshen mai a
jikinta

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Mace kafin Musulunci [2]

Mutanen qasar Sn (China):

Ruwan zafi ne mai wanke nasara da walwala


Ruwan najasa ce da ke tafiyar da farin ciki da dukiya
Ana gadon mace, kamar yanda a ke gadon dabbobi
Za a iya rufe ta da ranta

Yahudawa (Jews):

Tsinanniya ce kuma ita ce dalilin vacewa da halakar namiji


Ubanta na da damar ya sayar da ita
Duk wadda ke cikin jinin alada najasa ce

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Mace kafin Musulunci [3]

Hindu (mutanen qasar India)

Munin mace da haxarinta sun fi mutuwa, da guba, da wuta,


da maciji.
Ganin wajibcin qonata tare da mijinta idan ya riga ta
mutuwa.

Farisawa (mutanen Iran)

Ganin halaccin auren muharramai.


Yanke wa mace hukuncin kisa, ba tare da wani dalili
qwaqqwara ba.
Nisantar da ita daga mutane a lokacin da ta ke yin jinin
alada.

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Mace kafin Musulunci [4]

Nasara (Kirista)

Ba ta da ruhi
An halicce ta don kawai ta yi wa maza hidima
Ita ce qofar da shaixan ke bi domin ya vata mutane
Tana rusa dokokin Allah, ta sanya maza su fanxare wa
mahaliccinsu

Larabawan Jahiliyya

Bizne `ya`ya mata da ransu ko kuma su bar su da rai, amma


a cikin wulaqanci da qasqanci
Auren matan da iyayensu suka bari
Ba ta gadon komai daga cikin abin da iyayenta ko mijinta
ya bari

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Haqqoqin Mace a Musulunci [1]


Cikakken mutum mai `yanci ba baiwa ba, kuma
wadda ke da haqqin rayuwata da kariyar mutunci.
cancantar bauta ga Allah, da yabo da zargi, da lada
da zunubi, da aljanna da wuta, gwargwadon
imaninta da ayyukanta na qwarai ko munana.
Damar mallakar dukiya, da yin kasuwanci, da cin
gado, da `yancin yin kyauta ko barin wasiyya, da
haqqin sadaki a lokacin aure.

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Haqqoqin Mace a Musulunci [2]


Neman gwargwadon ilmin da za ta bauta wa Allah,
kamar yadda aka wajabta a kan namiji
Musharaka da maza wajen sallar idi da halartar
jami, da filin jihadi, gwargwadon maslaha
Haqqin zaven miji, matuqar ta balaga
Haqqoqin zamantakewa da muamala a matsayin
uwa ko matar aure ko `ya ko `yaruwa

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Banbancin Namiji da Mace [1]

Allah (TWT) Ya tabbatar da bambanci a tsakanin


mace da namiji a waxansu vangarori bisa laakari
da yanayin kowannensu


[Aal Imraan, 3:36]

[Baqarah,



2:228]

Bambanci a tsakanin namiji da mace na bayyana a


vangarori kamar haka:

Annabta da Manzanci
]Nahl, 16:43[

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

10

]Banbancin Namiji da Mace [2


Shugabancin aure ko shugabancin alumma na bai xaya


[Nisaa,



]4:34
][Bukhari
Rabon gado
[]Nisaa, 4:11
Karvar shaida a kotu

[]Baqarah, 2:282
Dangantuwar `ya`ya
][Ahzaab, 33:5

11

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Monday, June 17, 2013

]Banbancin Namiji da Mace [3


Zaman gida da rashin fita, sai in da larura ko buqatar da
Sharia ta yarda

][Ahzaab, 33:33


Hijabi




Nuur, [ ...




]24:31

][Ahzaab, 33:59
Xaukar ciki da shayarwa
Jinin haila da jinin haihuwa

12

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Monday, June 17, 2013

Qalubalen Mace Musulma a Yau [1]


Yantar da mace daga ladubban Musulunci, da
xaukar matakan ganin ta yi tawaye ga dokokin
Allah.
Watsar da hijabi, kamar yadda ya kasance a qasar
Masar, a inda mata suka jefar da hijabinsu a ranar
20/03/1919, kuma daga baya abin ya yaxu zuwa
qasashen Turkiyya da Shm da Irq.
A shekarar 1995, mata suka yi taron gangami na
duniya a Peking, domin su yi Allah wadai ga
danniyar da a ke yin masu, da sunan addini.
Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

13

Qalubalen Mace Musulma a Yau [2]


Irin wannan farfaganda, da kiraye-kirayen
shaixan, sun sanya wa mata, musamman yan
boko, qyamar hijabi, kuma suna xaukar sanya shi a
matsayin alamar rashin wayewa.
Cuxanya a tsakanin maza da mata, da rashin kunya,
da rashin kamun kai, da qin yin auren wuri, duk da
cewa ana yin zinace-zinacen wuri.
Tawaye ga mazan aure, ta hanyar fita ba tare da iznin
miji ba, da yin yadda aka so, ba tare da kiyaye
haqqoqin aure da matsayin miji ba.
Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

14

Qalubalen Mace Musulma a Yau [3]


Qirqiro kundin mata, da neman kafa dokokin da ke wa
Musulunci karen-tsaye, wai da sunan kare haqqoqin mata.
Irin waxannan kundaye da qudurorin da munafukai da
sauran abokan gaban Musulunci ke qoqarin tabbatarwa sun
haxa da:
Tabbatar wa mace haqqin sakin mijinta, kamar yadda maza
ke da ikon sakin matansu
Tabbatar wa mace damar yarda ko qin yarda da duk matar
da za a auro a matsayin kishiya

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

15

Qalubalen Mace Musulma a Yau [4]


Taqaita adadin iyalin kowane mutum zuwa ga matarsa ta
farko da `ya`ya guda huxu
Hana auren wuri ko da ya ke a na yin zinar wuri
Ba da gado ga xan kwararo
Samar da rijistar maaurata wadda za ta ba da damar a
bibiyi halin da maaura ke ciki don tabbatar da cewa ba a
sava wa kundin maaura ba

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

16

Tsiraicin Mace

Tsiraici na aukuwa ne a dalilin:


Rashin sanya tufafi kwata-kwata
Sanya tufafin da bai rufe wuraren da aka ce ba, saboda
gajartarsa
Sanya tufafin da ke bayyana siffar jiki, saboda matsewa ko
sharashararsa
Sanya tufafin da zai jawo hankalin maza kuma ya haifar
masu da fitina a cikin zukatansa saboda adon da aka cava



)[( Muslim]
6/17/2013

Dr. A. B. Dogarawa

17

Faidodin Hijabi ga Mace


Tsare mutunci
Tsarkake zuciya

Samun kyawawan xabiu


Alama ta kamewa da kmaun kai
Karya kwaxayi da tunanin shaixan
Tsare kunya da kishi
Hana tabarruj

17/06/2013

A.B. Dogarawa

18

Shubuhohi
Wasu ayyukan ba su
yiwuwa da hijabi
Zan zama daban cikin
qawaye: za a yi mani
surutu
Hijabi ba ya tabbatar da
tsoron Allah: zuciya ba
tufafi ba

Yana takurawa har ma ya


sanya quraje
Ni budurwa ce ko
bazawara: ya za a san
ba ni da aure?
Akwai masu sanya hijabi da
niqabi, amma ayyukansu
munana
June 13November 26, 2008

19

In an qi ji [1]
A qasashen Amurka da Turai, fyaxe da zinacezinace da haintar abokin zama sun zama ruwan
dare
A qasar Romania, yara 100,000 ne ake tsinta a kan
titi, a kowace shekara.
A Brazil, yara kusan 32,000,000 ne ke yawo a kan
tituna, ko dai saboda `ya`yan zina ne, ko kuma
saboda babu ruwan iyayensu da su
A kowace shekara, yara na ganin saduwa a tsakanin
mace da namiji sau 9000
6/17/2013

Dr. A. B. Dogarawa

20

In an qi ji [2]

Marion Wright Eldernam ya ce a cikin matasa 20, 10


na yin zina, 2 na xaukar cikin shege, 1 na haihuwa
A 1982, binciken John Hopkin ya nuna cewa 1/5 na
yan shekara 15, 1/3 na yan shekara 16 da 43% na
yan shekara 17 na yin zinace-zinace
A 1986, Lious Harris Poll ya binciko cewa 57% na
yan shekara 17, 46% na yan 16, da 29% na yan 15
na zinace-zinance
An gano cewa 80% na yan matan kwaleji na yin
zina a qalla sau xaya kafin su kammala karatu
6/17/2013

Dr. A. B. Dogarawa

21

In an qi ji [3]

A shekarar 1994, alqaluman qididdigar `ya`yan da


aka haifa, a wasu qasashen turai, sun nuna adadin
`ya`yan zina kamar haka:
Sweden (57%), Denmark (47%), Norway (45.9%)
France (34.9%), U.S.A. (32%), Finland (31.3%),
Holland (31.1%), Scotland (25%), Australia (19%),
Canada (19%), Ireland (19.7%), Portugal (17%),
Germany (15.4%), Belgium (12.6%), da Italy (8%).
[Muhammad ibn Abdillah al-Habdaan, Al-Usrah baynal Islaam wal Garb; da
Riyadh ibn Muhammad al-Musaymeeree, `Amalul Marah baynal Mashru wal
Mamnuu]

6/17/2013

Dr. A. B. Dogarawa

22

In an qi ji [3]
A 1998, adadin yayan zina a Birxaniya 12%,
amma a 2004 sun kai 42 (National Office for
Statistics)

A tarayyar Turai, adadin ya`yan zina sun kai 33%.


A Sweden sun kai 55% a 2004; a Ispania 22% a
2003 (BBC).

Mata 200,000 a ke yi wa faxe a kowace shekara


(National Crime Victimization Survey, 2005)
6/17/2013

Dr. A. B. Dogarawa

23

Wajibin Kowace Musulma [1]

Qudurce cewa wahayin Allah Alqurani da Sunnah su


ne tushen dukkan alhairin duniya da lahira: imani da
hukunce-hukuncen da suka qunsa da sallamawa ga tanadetanadensu game da mace, na daga sharuxxan imani. Dole
ne a yarda; a karva; a amince, ba tare da qunci ko matsatsa
a cikin zuciya ba






[Nisaa, 4:65]



[Ahzaab, 33:36]



[Nuur, 24:63]

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

24

Wajibin Kowace Musulma [2]


Yaqini game da dacewar Shariar Musulunci da kowane
zamani ko wuri, da gamewarta ga dukkan vangarorin
addini da rayuwa, kuma xabbaqata ne kawai zaman
lafiya ga alumma



[Israa, 17:9]


[Maaidah, 5:50]

[Maaidah, 5:49]

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

25

Wajibin Kowace Musulma [3]

Fahimtar rauni da gajiyar da ke tattare da dokokin da


mutane ke tsarawa savanin na Allah, kome kyawunsu, da
yarda da cewa za su iya dacewa da gaskiya a wasu
vangarori saboda tasirin fixirar da aka halicci mutum a
kanta duk da cewa mafi yawansu tukka da warwara ce

[Nisaa, 4:82]

Yarda da cewa Allah ne Ya halicci kowa da komai, don


haka, Shi Ya fi sanin abin da ya dace da kowa, kuma Shi
ke da iko a kan komai

[Aaraaf, 7:54]



]Mulk, 67:14[

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

26

Wajibin Kowace Musulma [4]


Imanin cewa Musulunci shi ne addinin adalci wanda ya
daidaita tsakanin makamanta kuma ya bambanta tsakanin
mabambanta. Zalunci ne a haxa mabambanta ko a ware
makamanta

[Nahl, 27:90]





[Anaam, 6:115]




[Maaidah, 5:8]


Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

27

Wajibin Kowace Musulma [5]

Yaqin da kafirai ke wa Musulunci sanannen abu ne tun daga


lokacin da Musulunci ya bayyana, kuma za su ci gaba da
amfani da kowace irin kafa don ganin sun jefa shubuhohi a
zukatan masu rauni, ko su kushe karantarwar Musulunci da
tsare-tsarensa, ko su riqa haxa faxa da savanin cikin gida a
tsakanin Musulmi ta hanyar haxa su faxa don ka
shugabance su ()
[Nisaa, 4:89]



[Aal

Imraan, 3:69]

[Baqarah, 2:217]

[Munaafiquun, 63:4]

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

28

Anda mungkin juga menyukai