Anda di halaman 1dari 17

Dr.

Ahmad Bello Dogarawa


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 [abellodogarawa@gmail.com]

Muqaddima [1]
Allah (TWT) Ya qaddara wa mutum zama a gidaje uku: (i)

gidan duniya; (ii) gidan barzahu; da (iii) gidan lahira.


Kowane gida na da abubuwan da suka kevance shi, da
hukunce-hukuncen da suka shafe shi.
Duniya gida ne mai rushewa; inuwa ce mai gushewa; rayuwa
ce mai yankewa; kuma jin daxi ne mai ruxarwa.

[Aal Imraan, 185]
o
Lahira gida ne matabbaci; wajen zama ne na dawwama;
rayuwa ce ta haqiqa, ta dindindin, wadda ba bu gushewa.
o

[]


A tsakanin gidan duniya da lahira akwai gidan barzahu: ba a
zama cikinsa sai an bar duniya, kuma a na isa lahira, an bar
gidan barzahu.
2

Muqaddima [2]
Rayuwa cikin wannan duniyar na da iyakantaccen lokaci.
Lokacin na zuwa, mutuwa ce za ta biyo baya.
Mutuwa ita ce matakin farko na zuwa lahira, kuma babu

makawa za a mutu.
Kowa zai mutu ban da Allah (SWT):
Ba wani rai face sai ya xanxani mutuwa.

o
[Aal Imraan, 185; Anbiyaa, 34-35; Ankabuut, 57]
[Zumar, 30-31]
o

[Anbiyaa, 34]



o

Ba mai kuvuce wa mutuwa, kuma ba mai voye mata; duk in da

mutum ya shiga sai ta tar da shi.


[Jumuah, 8]
o
o
[Nisaa, 78]

]Muqaddima [3
Za ai ta mutuwa har sai duniyar ta qare gaba xayanta, in

ban da fuskar Allah.


][Rahmaan, 26-27

o
o

][Qasas, 88



][Bukhari

Kowane rai na da iyakantaccen lokacin da zai mutu, kuma

ba zai mutu ba sai lokacin ya yi.


o

][Aal Imraan, 145






][Zumar, 42




][Anaam, 60
4

]Muqaddima [4
Ba wanda ya san lokacin mutuwarsa, ko wajen da zai

mutu, sai dai Allah.

o

][Luqmaan, 34

o
][Aal Imraan, 154



: ][Ahmad

:
Idan lokacin ya zo, Malaikan mutuwa da mataimakansa

za su xauki rai da iznin Allah, ba tare da qarin lokaci ko


ragi ba.

][Munaafiquun, 10-11
o

o
][Aaraaf, 34

o
][Anaam, 61

][Sajdah, 11
o
5

]Musibar Mutuwa da Raxaxinta [1


Mutuwa babbar musiba ce, wadda ke yanke jin daxi.
o
][Maaidah, 106

Mutuwa na yanke jin daxi


][Tirmidhi da Nasaai
Mutuwa na da firgitarwar gaske

][Muslim


][Shaddaad ibn Aus: Ibn Abid Dunyaa
Mutuwa na da raxaxin gaske.

o

][Qaaf, 19

]Musibar Mutuwa da Raxaxinta [2


Tare da cewa raxaxin mutuwa ya fi ga kafirai, hatta
muminai kan xanxana shi, gwargwadon yadda Allah Ya so.

o


][Anaam, 93
][Ahmad; Bukhari
Amma mumini na samun sauqin raxaxin saboda busharar
malaiku gare shi


][Fussilaat, 30-32
.

][Tirmidhi
7

Bayan Mutuwa [1]


Da zarar an mutu, shi ke nan, ba dawowa cikin wannan
duniya har abada. Kafirai da mujirimai za su yi burin a
jinkirta masu, don su dawo duniya, su aikata ayyukan
alhairi, amma ba hali.





o
[Muuminn, 99-100]
Qabari ne masaukin farko bayan mutuwa. Cikinsa za a
rufe mamaci bayan wanka da salla.
Za a bar mutum cikin qabarinsa don ya ci gaba da

rayuwa a barzahu, har zuwa ranar qiyama.


[Muuminuun, 100] o
8

]Bayan Mutuwa [2
Rayuwar qabari na tattare da qunci, ko da ya ke a haqqin

wasu, ba bu qunci sai dai kewa.


][Ahmad
Qabari wuri ne mai firgitarwa da tsoratarwa, kuma wuri ne
mai tsananin duhu
][Tirmidhi
][Bukhari da Muslim
Qabari wuri na azaba da niima: ko dai ya zamanto ramin
aljanna ko ramin wuta

": "

"

]Bayan Mutuwa [3
Dangane da niimar qabari da azabarsa:





[Ahmad da Abu

]Daawud




][Ahmad
10

Halayen Mutane a cikin Qabari


][1
Mutane sun kasu gida biyar dangane da rayuwa a barzahu:
Annabawa da Manzonni, waxanda ke da matsayi da daraja
mafi qololuwa

][Abu Daawud

o Shahidai, sannan waxanda suka mutu wajen ribaxi, da


wanda ya mutu a daren Jumaa ko ranar Jumaa.
o : :
. ][Nasaai
o
][Ibn Maajah

o [Ahmad,
]Tirmidhi
11

Halayen Mutane a cikin Qabari [2]


Wanda zai sha niima a cikin qabari ko da zai haxu da
fitina da tambayar malaiku
)

:
[Ahmad] ( :
Wanda za a yi wa azaba na wani lokaci saboda
zunubansa, sannan a sassauta ma shi daga baya
Wanda za a yi wa azaba duk tsawon rayuwar barzahu har
qiyama ta tsaya, kamar kafirai da munafukai

12

Rayuwa a Barzahu
A na bijiro wa mamaci mazauninsa na lahira sau biyu a
kowace rana a cikin qabari

:
][Bukhari da Muslim
Za a yi tambaya a qabari game da Allah, da Manzo, da
addini
:
[Bukhari] ...
An so idan an kammala rufe mamaci a roqa masa
tabbatuwa a lokacin tambayar qabari


:
][Abu Daawud
13

]Tattali don Rayuwar Barzahu [1


Imani da ayyukan alhairi


][Ibrahim, 52
o :
:
: :
: : .

][Ahmad da Abu Daawud
Adduar neman tsari daga azabar qabari, kamar yadda
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana yi, kuma ya yi umurni
da a yi
:
][
14

Tattali don Rayuwar Barzahu [2]


Nisantar abubuwan da ke jawo azabar qabari
Sakaci wajen tsarki, ko annamimanci


[Bukhari da Muslim]
Barin wasiccin a yi kuka ko kuma qin hanawa kafin mutuwa alhali

a na zaton za a yi


[Bukhari da Muslim]

Karanta suratul Mulk, da hardace


[Haakim]
Kyautata tarbiyyar `ya`ya don dacewa da adduarsu
: - -

[Muslim]
Halartar janaiza, da cin halal, da tuna qabari, da ziyarar
maqabarta, na taimaka wa kwaxaitar da ayyukan qwarai
15

Daga Qarshe








16

Daga Qarshe





17

Anda mungkin juga menyukai