Anda di halaman 1dari 36

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

KARYAR
MAI
MAKARU GABATARWA

Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah tabbataccen sarki,


mabuwayi mai iko, cikin yardar sa da ikon sa yauma Ya sake bani
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

dama na wallafa muku wani sabon littafi wanda nai masa laƙabi da
ƘARYAR MAI MAKARU, wannan littafin zai taimaka sosai musamman
ga Almajirai masu aikin makaranta wanda cikin ikon Allah zasu mallaki
asararu na aja'ibu kala kala wanda kuma insha Allahu zasuji daɗinsu,
ina roƙon Allah daya sanya wannan littafin ya zamo silar farin cikin
Al'umman manzan Allah (S.A.W) Kuma ina fatan ya zama silar
taimako ga kowa, Allah ina roƙonka da kai salati marar adadi ga
shugaban mu ja gaba annabi Muhammadu (S.A.W) da alayen gidan sa
da kuma sahabbansa, ina tawassali dan soyayyar Shehu ga annabi da
wulayar abu abas dan ijabar Shehu gibirima dan darajar Shehu aliyu
harazimi dan hasken mai barewa dan ƙaunar da manzan Allah ke yiwa
nana Fatima Allah yasa littafin nan ya amfane mu duniya da lahira.

SIRRIN HALLAKA MAƘIYI

Yan uwa a kiyaye wannan sirrin yanada matukar hatsari saboda haka
ayi aiki dashi inda ya dace banda mugunta ko kuma cutar da bayin
Allah, ban baku shi ba dan ku cutar da wani dan duk wanda kuka cutar
dashi Allah zai muku hisabi babu ruwana
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Da farko ana yin

 ISTIGFARI 100
 SALATIN ANNABI 100
 HAILALA 100
 ALHAMDULILLAH
 ALMUSƊALHAQULLAƊALSAMADU ALLAHU KUMFAYAKUN 313
 FATIHA 100
 SALATIN FATIHI 100
 YA MUNTAQIMU 66
 BISMILLAHIL LAZI LA YA DURRU MAA ISMUHU SHAI'AN FIL ARDI
WALA FISSAMA'A WAHUWAL SAMIUL ALIM 111
 MA JI'ITUM BIHISSIHIR INALLAHA SAYABƊULUHU INNALLAHA LA
YUSLIHU AMALA MUFSIDIN 70
 TABBAT YADA ZUWA ƘARSHE 313

Sannan sai a karanta wannan huɗubar Ƙafa 7


Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

SIRRIN INTIQAMI MAI GIRMAN GASKE

Wannan sirrin INTIQAMI ne sosai yana rusa maƙiya cikin sauƙi duk wanda ya
takura maka wallahi zai rasa wani sassan jikinsa kuma yana saurin rusa maƙiya
saboda haka a riƙeshi sosai saboda zaku amfani dashi sosai yadda ake aikin
shine

 Ana yin Sallah raka'a biyu raka'ar farko Fatiha da alamtara ƙafa 40, raka'a
ta biyu Fatiha da tabbat yada ƙafa 40, bayan ka sallame sai kayi sujjada ka
karanta

"RABBI ANNI MAGLUBUM FANTASIR Ƙafa 40, sannan sai ka ɗago kanka daga
sujjadar ka karanta wannan saqandamin ƙafa 313

(KASHLA'UN - YA'ALASHUN - FA'AKALAMUN - SHIKALUN - JIMA'AHUM -


MAKLANUN - KALAWUN) sannan sai ka karanta wannan Ismin kuma

(SHAGSHASHUN - AZGASHUN - SHAGSHASHUN - TASDARUSHIN) ƙafa 98

Sai kuma wannan huɗubar ƙafa 7

allahuma antal muntaqimu minal jababirati wal isati waqasimu zuhurul


mutakabirinal ɗughatil shadid, alwaslati alazzalminal baghati, asaluka biquwatul
saɗawat saɗwatuka washiddatan 'akza niyatuka waquwatan biɗishka waqahra
niqmatika an tata'ajjal

allahuma biqahri man yuridni bilsu'i waldarar wala tamhaluhu qahran alayhi
wal zufri bihui

allahuma ahrusni min sharril intiqami binazarikal muqaddas wa'ainikal lati la


tanamu minal sharil anam wa anta, hasbiyallahu wani'imal wakil, Alal
dawwamu ya muntaqimu ya salamu

SIRRIN KASHE MAƘIYI


Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Idan Kanason kayi aiki da wannan sirrin to ga sigar yadda ake aiki dashi amma
dan Allah a kiyaye rayuwar nan babu tabbas, kuma Duniya ba matabbata bane
saboda haka a kiyaye sosai dan Allah wannan sirrin bana wasa bane

Da farko ana yin Sallah raka'a biyu, raka'ar farko Fatiha da ayatul Kursiyu da
li'ilafi da qulhuwa duka ƙafa 1, raka'a ta biyuma haka za'a yi, bayan an sallame
sai a karanta

 FATIHA 1
 SALATIL FATIH 1
 HANƘASHAHIN - SHALSHUQAHIN - SHAQBAL LALHUSHIN 70
 HASBUNALLAHU WANI'IMAL WAKIL 1313
 AHLALUN SHASHƊASHAQ - SHALSHALSHUMAN MUHAMMADU
RASULULLAH YA QUDDUSUN ƊAHIRU AN KULLU SU'IN FALA SHAI'UN YU
ADDILUHU MIN JAMIU KALQIHI ƙafa 70

Sai kuma wannan huɗubar

Allahumma uslub bi shadidil muhalliki man yuridu salbana, wa aglib bi azimi


sulɗanika man yuridu galbana, wadamir ala rukni man yuhawwilu zulana wa
maziq bi quwati baɗshika man yaɗlubu fi'alana wala takilna ila amfusina fi
kullina waja'alna fi rahmatika wa ridwanuka bi rahmatika ya arhamu rahimin
wa ya rabbal alamin ƙafa 70

Wannan hatimin a rubutashi a kan fefa a ɗaura akan charbi sannan a rubuta
akan allon ƙarfe a ɗaura a wuta

٣٣ ‫مميت‬ ١١

‫ضار‬ Bukata ٥٥

٢٢ ‫عرعر‬ ‫منتقم‬

WANKA NA DAFA'I - TAƁANI KA MUTU


Wannan sirrin bana shakka akanshi, kuma bana yiwa kowa sai
manyan mutane saboda kuɗin dana ke chazan mutum akai,
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

kuma duk wanda zakuyiwa aikin ku chajeshi kuɗi mai yawa


Alfarmar annabi ɗan gatan Allah
Da farko ranar Litinin kar a manta (Litinin) ana zuwa a samo
ganyen gwandar daji guda 777 (ɗari bakwai da saba'in da
bakwai) ko wanne guda ɗaya za'a zama tauraron rahiƙa akai
kamar yadda kuke gani a hoto, bayan an gama zanawa sai a
samu sabon tukunya a saka waɗannan ganyen aciki ka zuba
ruwa ka rufe da marfi bayan ka rufe shi sai kaje kasakashi a
wani lungun a gidanka ka barshi yayi sati ɗaya, bayan yayi sati
ɗaya sai ka soma wanka dashi
GARGAƊI - GARGAƊI - GARGAƊI GARGAƊI
Kada mutum ya kuskura yayi wanka ko ya buɗe wannan
tukunyar ranar juma'a, dan wallahi idan ka buɗeshi maciji
daga cikin wannan tukunyar zai sareka kuma ba'a ganin
wannan macijin, idan mutum yana musu ya jarraba, saboda
haka a kiyaye kar mutum yace ban faɗa masa ba, dan wannan
macijin dafinta batada magani wallahi a kiyaye, idan ka gama
wannan aikin wallahi duk wanda ya kuskura yace zai jefe ka to
wallahi macijin nan sai ya hallaka shi
SIRRIN TAƁANI KA MUTU

Wannan sirrin babban sirrine kuma na kawo muku shi fisabilillahi dan
wa'yanda suka mallaki wannan littafin su ƙaru sosai da fa'idan dake
cikin shi, saboda haka kuyi kokari ku aikata shi ɗan tabbatar da abinda
na faɗa muku
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Da farko ana karanta wannan Ismin ƙafa 313

(HAIƘAMUN TAKAZA SINƘARADU SHU'UDU BALAKAZUN)

Sai kuma ka karanta ayatul Kursiyu ƙafa 77 sai ka karanta wannan


addu'ar ƙafa 1

Wallahi in dai ka riƙe wannan sirrin zakasha mamaki wannan har


jalabi yanayi
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

SIRRIN AYATUL KURSIYU HALLAKA MAKIYA

Wannan sananne sirri ne agun manyan malamai da waliyai saifi ne kuma ibɗali ne, sirrune da muke
kira komai da ruwan ka a jarrabashi zaku ji daɗinshi sosai

Idan Kanason yin aiki dashi farko zakayi Sallah raka'a biyu raka'ar farko Fatiha da Inna'aadaina ƙafa 40
raka'a ta biyu Fatiha da iza ja'a ƙafa 40, bayan ka sallame sai kayi wuridin

 Astagfirullahal azimallazi la'ilaha illa huwal hayyul Quyyum 47


 Allahumma salli ala sayyiduna Muhammadul nabiyul Ummi 47
 Ya Allahu Ya hayyu ya Qayyumu ya Aliyu ya azimu 313
 HUWALLAHU AKBAR SHATASHAGSHASHISHIN SHAGZASHASHIN DADYUSHIN KHAINUSHIN
HALHALAYUSHIN HALKAHUFIN 313 ko 66
 AYATUL KURSIYU 50

Sai a karanta wannan addu'ar


Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Hatimi a rubuta a fefa a ɗaura akan charbi Allahu za'a dace

SIRRIN YA KAFI FITINANNIYA


Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan sirrin mai rai ne saboda haka kar ayi wasa da su dan
yana ɗaya daga cikin Sirrukan da nake so sosai kuma ina
amfani dashi sosai ku jarrabashi dan yanada kyau sosai wlh,
ga yadda kaifiyar aikin yake, da farko ana yin Sallah raka'a
biyu kowacce raka'a za'a karanta fatiha da li'ilafi, bayan an
sallame sai ayi
 ISTIGFARI 100
 SALATIN ANNABI 100
 ALAISALLAHU BI KAFIL ABDAHU 70
 YA KAFI 12321
Sai kuma wannan addu'ar ƙafa 7 ko 3
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

SIRRIN HALLAKA MAƘIYI


Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Duk wanda yakeso ya hallaka maƙiyinshi cikin gaggawa to ya aikata wannan


aikin zaiga biyan buƙata insha Allahu, ga yadda ake aiki

Zaka haɗa adadin sunanshi (hisabi kenan) da wannan adadin 1949 sai ka saka
adadin a tsakiyar hatimin nan

١٩٢ ٢٢٠ ٥٠٨ ٦٥٥ ٦٤

٤٧٦ ١٢٣ ٣٢ ١٦٠ ٨٣٤

Adadi ٨٢٨ ٦٣١ ٤٤٤ ٥٩١

٤٨٤ ٤١٢ ٥٥٩ ١٦٨ ٢٥٢

٦٨٧ ٩٦ ٢٢٤ ٢٥٢ ٣٨٠

Bayan ka saka adadin acikin hatimin nan sai ka nannaɗe takardar kaje ka binne
shi a wurin da ake girki musamman ƙasan murhu

To kullum sai kake yin wannan addu'ar insha Allahu za'a ji daɗinshi

Ayyatuhal arwahul rauhaniyat, alɗahiratu zakiyyatil sadatil amajidul kurama'ul


safwati al a'izatil kubra'il azama'il muwakkaluna bi hazal Asma'al nuraniyat wal
asararul rabbaniyat inzilul nakala wal nabati wal halaku, wal naƙami wal zalzali
wal nakadu wal ahwali wal azabu wal firqu, ala (sai ka faɗi sunanshi) wadwalul
ahzanuhum wafzuquw, ala qulubihim ru,aba wasliɗ alaihim a'ada'uhum hatta
Yakunuw, minal mahzumiyn waj'aluhum muktalifina mudillina, musawwadina,
wujuhuhum wamzaquhum kama wazaqat qabilatil sab'i bihaqqi asma'allahi
hayyul Qayyumu muntaqimu muhliku mubidu mumitu

Wannan sirrin yanada kyau sosai

WANNAN SIRRINE NA KARIYAR GASKE


Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Duk wanda ya taɓaka zai mutu kuma koda mutum


ya taɓa jifanka to tabbas sai yaji a jikinsa wannan
sirrin yanada kyau da girma sosai kuma ana iya
yinshi da safe ko rana ko yamma ko wanne lokaci
ana iya yinshi saboda haka a riƙeshi da kyau sosai,
wannan aikin ana yinshi ne na tsawon kwana 7
sannan kayi azumi in zakayi aikin ana farawa ranar
Laraba a kammala shi ranar Alhamis, ga yadda ake
aikin ana yin wurudin
 YA ZULAINAFATASHAZAYUSHU 1111
 YA ALLAHU ƊAHFALUSHU 3000
 YA HAYYU YA ƘAYYUM 11321
 SURATUL MULK 10
Wallahi Wannan sirrin yana matukar tasiri da ƙarfi
kar ayi wasa dashi

SIRRIN SUSUTA MAƘIYI

Ana rubuta wannan hatimin a kan yashi a saka sunan maƙiyi a tsakiya sai a tofa wannan
Ismin ƙafa 70 hallau akan yashin

 SHAUKAJUN BAJAKUN
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Sai kuma wannan ayar

 ‫ُخ ذوُه َفُغّلوُه‬


 ‫ُثَّم الَج حيَم َص ّلوُه‬
 ‫ُثَّم فى ِس لِس َلٍة َذ رُعها َس بعوَن ِذ راًعا َفاسُلكوُه‬

Shima ƙafa saba'in bayan an gama wannan sai ɗeba yashin aje a zuba a gidan shi, maƙiyin
naka zakasha mana yanda zakaga komai nashi yana lalacewa, aji tsoron Allah yan uwa a
tuna da mutuwa

WANNAN KARIYANE SANNAN KUMA DAFA'I

Ana rubuta wannan sunan ƙafa 161

 ‫جفنض لمج‬

Sannan sai wannan ayar itama ƙafa 161


Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

 ‫وهللا يعصمك من الناس‬

Sannan sai a rubuta wannan hatimin da sunanka a tsakiya ƙafa 1

ALJANU ZASU KASHE MAKIYIN KA

duk wanda ke san aljanu su saba dashi


sannan kuma su hallaka duk wani
maƙiyinshi da yake neman ya cutar dashi to
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ya jarraba wannan sirrin insha Allahu za'a ji


daɗinshi

Ana karanta wayan nan sunayen

 RASHAHASHUGASHASHASHUN 340
 RASHAYA'ILU WA ANTA YA RASHA
ƊISHU 1100

Wanna sirrin gagarumine sosai a jarrabashi


za'a tabbatar da abinda nake faɗa dan
wallahi Mujarrabun ne sosai

WANDA KE SON MAƘIYINSHI YA TSORACE SHI

wannan sirrin wallahi Mujarrabun ne kuma


yana tashi sosai dan muna aiki dashi kuma
kullum sai munyi aiki dashi Bama wasa da dashi
dan duk wanda ya taɓa ka ko yace zai bika da
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

sharri sai tsoronka ya kamashi wannan sirrin


bana tantama akanshi sam, saboda haka a
jarrabashi a gani za'a ji daɗinshi sosai wallahi,
yadda ake aikin shine

Ana yin wuridin wayan nan isman da wannan


hadiman

 ZAHSHADUNSHASHARASHASHUN 95
 ZAHYA'ILU WA ANTA YA ZAHƊISHU 100

Wannan sirrin Mujarrabun sosai yanada girman


gaske a jar r aba za'a tabbatar insha Allahu

WANDA KE SON YAYIWA MAƘIYINSHI TURE

Duk wanda keson hakan to yayi Sallah raka'a biyu raka'ar farko fatiha da suratul
Ƙadri ƙafa 3 hakama zaiyi a raka'a ta biyu, bayan ya sallame sai ya karanta

 ASTAGFIRULLAHAL AZIMALLAZI LA'ILAH HUWAL HAYYUL QAYYUMU 100


 SALATIL FATIH 50
 YA SAIHARISHIN 666
 YA MUBDI'U YA MU'IDU 100
 YA QAHHARU 306
 YA AJHAILALUN MASKASHUN QAHHARUN 306
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Amma kafin a fara wannan aikin ana rubuta wannan hatimin a fefa kasaka
sunan abinda kake buƙata na aike acikin hatimin da sunan shi

Sannan ana kunna turaren musɗaka sannan agidan da babu kowa ake wannan
aikin kuma acikin duhu zaka saka kaya farare bazaka gama kwana 7 ba zakaga
ikon Allah

SAKAWA MAƘIYINKA CUTA KO HAUKA

Duk wanda yake son ya sakawa makiyin shi cuta har sai kowa yayi mamakin
wannan ciwon nashi ta yadda abun zai sa a ƙasa gane meke damunshi, a jarraba
wannan sirrin za'a ga abinda aka ce

Yadda ake aikin

Ana rubuta wannan hatimin sannan ya saka sunan wanda yakeso ya sawa hauka
acikin tsakiyar hatimin sai ya naɗe fefar ya saka acikin kan kare sannan sai ya
ƙona kan karen nan ko ya binne acikin kabari

Sai yayi Sallah raka'a 4 ko wanne rakaar za'a karanta fatiha da wannan ayar ƙafa
16 ga ayar nan

‫َوِإن َيكاُد اَّلذيَن َك َفروا َلُيزِلقوَنَك ِبَأبٰص ِرِهم َلّم ا َسِمُعوا الِّذ كَر َو َيقولوَن ِإَّنُه َلَم جنوٌن‬

Bayan an sallame sai a karanta wannan Ismin


Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

 HAISU ƘABIDUN MUƊAISUN KABIRUN 721


 ‫ َوِإن َيكاُد اَّلذيَن َك َفروا َلُيزِلقوَنَك ِبَأبٰص ِرِهم َلّم ا َسِمُعوا الِّذ كَر َو َيقولوَن ِإَّنُه َلَم جنوٌن‬ƙafa 3636
 YA HAKMAJUN SHAMTASHUN ƊALA'AYUSHIN 3636

In dai kayi wannan aikin to gaskiya zakaga ijabarshi ga hatimin nan

SIRRIN SAKAWA MAƘIYINKA CIWO

Idan kanason ka sakama wani ciwo har sai jama'a sunyi mamakin
wannan ciwon to ka jarraba wannan aikin zakasha mamaki

Ana rubuta wannan hatimin asaka sunan maƙiyin naka acikin hatimin
sannan ka saka ciwon da kakeso a saka masa

Sai ka binne shi a wuri mai zafi ko kuma a kabari ko kuma a ƙarƙashin
murhu, bayan ka gama sai kayi Sallah raka'a 4, duka raka'ar ana
karanta fatiha da wannan ayar ƙafa 10

‫فى ُقلوِبِهم َم َر ٌض َفزاَدُهُم ُهَّللا َم َر ًض ا َو َلُهم َعذاٌب َأليٌم‬


Bayan ka sallame sai kayi wannan wurudin

 HAISU ƘABIDUN MUƊAISUN KABIRUN 2717


 ‫ فى ُقلوِبِهم َم َر ٌض َفزاَدُهُم ُهَّللا َم َر ًض ا َو َلُهم َعذاٌب َأليٌم‬ƙafa 2072
 YA JAMQAZUN JAƊLA'AYUSHIN 2072
Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Insha Allahu za'a ga abun mamaki ga hatimin nan

ALHAMDULILLAH

Anda mungkin juga menyukai